An kama matashi kan zargi da safarar ’yan mata a Zamfara

Binciken farko ya nuna cewa ya ɗauko ’yan matan ne daga Ƙaramar Hukumar Shinkafi domin kai su wajen wasu mata biyu a Jihar Neja

Read full coverage on TraceNews