Matar ta bayyana cewa ɗan uwanta ne ya ba ta galan ɗin na manja, wanda tuni jami’an NDLEA suka kama shi.