Ko da yake Kashim bai fito fili ya bayyana jam’iyyar da zai koma ba, ana ta jita-jitar cewa zai koma jam’iyyar APC.