An yanke ƙafafun ’yar majalisar da mota ta buge a Australia

Haines an san ta da ƙoƙarin tabbatar da gaskiya da riƙon amana a harkokin siyasa da kuma yaƙi da cin hanci da rashawa.

Read full coverage on TraceNews