DSS ta gurfanar da mutum 5 kan garkuwa da ’yan NYSC 20 a Imo

An yi garkuwa da matasan ne a safiyar ranar 1 ga Oktoba a kusa da garin Umunoha da ke Ƙaramar Hukumar Mbaitoli ta Jihar Imo.

Read full coverage on TraceNews