Kaftin ɗin Manchester United Bruno Fernandez ya ce magana ta gaskiya ya kamata a sake lale kan salon da suke amfani da shi wajen tunkarar wasanni.