INEC ta yi wa mutum miliyan 2.2 rajistar zaɓe a Taraba

Har yanzu akwai katunan zaɓe guda 29,314 da masu su ba su karɓa ba, lamarin da ya bayyana a matsayin abin damuwa ga hukumar.

Read full coverage on TraceNews