Jama’a sun yi wa Mataimakin Gwamnan Zamfara ihu da jifa a wurin ta’aziyya

Ya ce lokacin yakin neman zaben 2023 ne karo na karshe da jami’an gwamnati suka ziyarci Al’ummar yankin

Read full coverage on TraceNews