Matakin ya nuna matsayar ’yan majalisar da al’ummar Jihar Ogun na goyon bayan kafa rundunar domin ƙarfafa tsaro.