Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da rahotan Bankin Duniya dake nuna cewar kuɗin ruwan da take biya ya zarce kuɗaɗen shigar da take samu.