Rabon kudin Tinubu ba zai sa ’yan Arewa su zabe shi ba —Baba-Ahmed

Ya ƙalubalanci shugabannin siyasa daga jihohin Arewa da ke goyon bayan shugaban ƙasar, da su bayyana wa masu zaɓe dalilin da ya sa suke goyon bayansa

Read full coverage on TraceNews