Ramos zai iya komawa La Liga, Bournemouth na neman £100m kan Scott

Sergio Ramos na iya komawa birnin Madrid, Bournemouth ta sanya farashi mai tsoka kan Alex Scott, yayin da Florian Wirtz ke son ci gaba da zama a Liverpool.

Read full coverage on TraceNews