Sabon tsarin zai ƙara kasafin albashin rundunar sojin Najeriya na shekara daga Naira biliyan 660 zuwa biliyan 924.