Tsohon gwamnan jihar Delta dake Najeriya, Emmanuel Uduaghan ya rasu yau litinin ya na da shekaru 71 a duniya.