Wane ne Khalid Mohammed, mutumin da ya kitsa hari mafi muni kan Amurka?

Mutumin da ake zargi da kitsa harin ranar 11 ga watan Satumban 2001 a Amurka, Khalid Sheikh Mohammed zai gurfana a gaban ƙuliya a watan Yunin 2028.

Read full coverage on TraceNews