Wani mutum ya rasu yayin ceto ɗan shekara 2 da ya faɗa rijiya a Legas

Hukumar ta gargaɗi jama'a kan shiga rijiya idan ba su da ƙwarewa ko kayan aiki.

Read full coverage on TraceNews