Ministan Tsaro, Bello Matawalle, da ɗan majalisar wakilai, Aminu Sani Jaji, ne suka jagorance su zuwa wajen Tinubu a daren Lahadi