’Yan takarar da aka cire sunayensu na da wa’adin shigar da ƙorafi — INEC

INEC ba ta hana su tsayawa takara ba, sai dai rashin cika ƙa’idojin da jam’iyyun suka yi ne ya jawo matsalar.

Read full coverage on TraceNews